BECE Hausa Syllabus 2026/2027 & Textbooks
The BECE Hausa Syllabus 2026/2027 & Textbooks (Junior Secondary School 1-3) designed by the NERDC cover comprehensive language skills, literature, and culture. Key areas include reading comprehension (gaba da sauti), grammar (nahawu), composition (rubutu), oral skills (sauraro da magana), and Hausa literature/poetry (litattafai da wakoki), focusing on developing proficiency in reading, writing, and understanding the language.
The BECE Hausa syllabus aims to foster proficiency in the Hausa language, culture, and literature for JSS3 students. It focuses on developing communicative competence in reading, writing, and listening, alongside an understanding of grammar, oral tradition, and the appreciation of Hausa cultural heritage, preparing students for senior secondary education
Marking Guide
The BECE Hausa exam consists of two main sections: Objective (Paper 1) and Theory/Essay (Paper 2), testing language proficiency, literature (prose, poetry, drama), and culture. It is a mandatory Nigerian Language subject, with grades ranging from A (Distinction) to C (Lower Credit).
DOWNLOAD PDF
BECE Hausa Syllabus 2026/2027 & Textbooks
| BASIC EDUCATION CERTIFICATE EXAMINATION (BECE) HAUSA SYLLABUS | |||
| HAUSA L1 | |||
| S/N | THEME | TOPIC | OBJECTIVES |
| 1 | HARSHE | l. Jimla tsarin sassaukar jimla | a. Ma’anar jimla a takaice b. Bayanin sassan sassaukar jimla c. Ambato kalmomi cikin kowane sashe na sassaukar jimla. |
| II. Tsarin tsattsaurar jimla | a. Ma’anar tsattsaurar jimla a takaice b. Bayanin fasalin tsattsaurar jimla c. Ire-iren tsattsaurar jimla;jimlar umurni da ta tamba | ||
| III. Rukunin | a. Ma’anar rukunonin kalmomi b. Rukunin Kalmomi i. Suna ii. Wakilin suna iii. Aikatau iv, Sifa v. Bayanau c. Misalan rukunonin kalmomi | ||
| IV. Ginin kalmomi | a. Ma ‘anar ginin kalma b. Jinsi: i. Tamata (mace) ii. Namiji c. Adadi: i. Tilo ii. Jam’i | ||
| V. Nau’o’in jimloli | a. Ma’anar jimla b. Ire-iren jimla: i. Jimlar Bayani ii. Jimlar Tambaya iii. Jimlar Umumi iv. Jimlar Korewa c. Bambanci tsakanin nau’o’in Jimloli, i. Kalma ta jimlarumumi —tafi!, zauna!, zo! ii. Kalmar tambaya cikin jimlar tambaya -Me Ali ya saya?, Wa ya sa ?, Wa mari Binta? | ||
| VI. Furuci | a. Ma’anar Funıcİ b. Gab0bin furuci i. Lebba ii. Hakora iii. Harshe iv. Hanka v. Ganda vi. Hancfa vii. Makogwaro | ||
| VII. Bayyana yadda ake samar da sautin furuci | Samar da sautin furuci: i. Gab0bin masu motsi. Misali (Harshe, lebe,) d.s. ü. Gab0bin marasa motsi. Misali (banka, ganda, dasashi, hanth) d.s. | ||
| VIII. Amına fahimta | a. Karanta labari a bayyane b. Ma’anar auna fahimta c. Bayanin muhimman kalmomi d. Karanta labari a zuci e. Amsa tambayoyin labari f. Nau-‘o’in jawaban auna fahimta g. Na wayar da kai: i. Game da HIV ii. Game da muhalli iii. Game da shan miyagun kwayoyi iv. Game da tsaro v. Game da abubuwa masu tasowa a h. Na fasaha da kirkire-kirkire Fasahar komfuta da sadarwa i. Zaman lafiya a kasa, kare mutunci da hakkin masu sa | ||
| IX. Fassara | a. Ma’anar Faşsam b. ire-iren Fassara i. Ta baka (tafinta); ii. Ta rubutu iii. Mai ‘yanci iv. Maraş ‘yanci c. Fassarar Jimloli da gajenm jawabai | ||
| X. Insha’i | a, Ma’anar insha’i b. Ire-iren insha’i i. Na Siffantawa; ii. Na Labari; iii. Na Muhawara; iv. Na Bayyanawa; v. Na Tadillira; vi. Na Karin-magana; vii. Na Rubutun wasika c. Bayanin Nau’o’in Insha’i | ||
| Xl. Sigar insha’i | a. Sigar Insha’i b.Tantance sigar insha ‘i i. Gabatarwa ii. Ganga/Ginshiki/Gundari iii. Kammalawa. | ||
| XII. Rubutun wasika | a. Ire-lren wasika b. Fasalin rubutun wasika c. Bayanin wasikar ma’aikata ta neman aiki | ||
| XIII. Ka’idojin | a. Ma’anar ka’idojin rubutu b. Tantance alamomin rubutu c. Amfani da alamomin rubutu d. Wuraren hada kalmomi i. Kowanne ba Kowan ne ba ii. Nakan ba Na kan ba iii. Yana ba Ya na ba e. Wuraren raba kalmomi i. Za ta ba Zata ba ii. b shi ba Za.shi ba iii. Rigarsarigarta ba Rigar sa/ rigarta ba, d.s. | ||
| 2 | I. Wasannin kwaikwayo | a. Gajerun wasannin kwaikwayo i. Ma’anar wasan kwaikwayo ii. Bayani game da wasan kwaikwayo iii. Shiryawa da aiwatarwa iv. Darussan wasan kwaikwa o | |
| II. Rubutattun wakoki | b. Gajerun Rubutattun Wakoki i. Ma’anar Rubutacciyar waka. ii. Karatungajerun rubutattun wakoki. iii. Fito da zubi da tsarin wakoki. iv. Ma’anar muhimman kalmomi. v. Darussan wakoki. | ||
| III. Labarai | c. Labarai masu tushen Karin magana (zube) i. Karatun labarai masu tushen karin magana. ii. Bayanin abubuwan da labarai suka kunsa. iii. Ma ‘anar muhimman kalmomi. iv. Darussa daga labarai. | ||
| IV. Rubutaccen | a. Ma-anar Rubutaccen Adabi a saukake b. Rukunonin Rubutaccen Adabi: i. Zube ii. Waka iii. Wasan kwaikwayo c. Bayanin Rukunonin Rubutaccen adabi i. Misalan Rukunonin rubutaccen adabi d.Nazarin zaôaôôun littattafai dangane da: i. Jigo ii. Salo da tsari. iii. Taurari. | ||
| V. Zababbun rubutattun kwaikwayo | a. Nazarin zababbun Rubutattun wasan kwaikwayo dangane da: i. Jigo ii. Salo iii. Zubi da tsari iv. Bapnin wasan kwaikwayo v. Taurari | ||
| VI. Zababbun rubutattun wakoki | a. Nazarin zababbun Rubutattun Wakoki dangane da: i. Jigo ii. Salo iii. Zubi da tsari iv. Ma’anar muhimman kalmomi v. Bayanin wakar | ||
| VII. Zababbun rubutattun tube | b. Nanrin zafrabbun nłbutattun zube dangane da: i. Jigo ii. Salo iii. Zubi da tsari iv. Taurari v. Bayanin labarin | ||
| VIII. Adabin Baka | a. Ma’anar Adabin baka b, Rukunonin Adabin baka: i. Wakokin bakn (na aiki, da na bukukuwa, da na reno, da na dandali, d.s.) ii. Tatsuniyoyi (ma’ana, muhalli, da amfani, da darussa da (sari da misalai) iii, Labarin gargajiya (ma’ana, da muhalli da amfani da darussa da tsari da misalai) iv. Zaurancc (ma’ana, amfani da tsari da misalai) v. Barkwanci (ma’ana, muhalli da amfani da misalai) vi. Wakokin makacfa (rabe-rabc, da jigo da salo da tsari) vii. Karin magana (ma ‘ana, ire-irc, muhalli, amfani da misalai) | ||
| 3 | AĽADU | I.(Ginshikin ginin al ‘umma) dabarun tafiyar da rayuwa | a. Rikon Sana’a b. Dabarun rikon sana’a: i. Kyautata sana’a ii. Kawosabon salo iii. Tsafta iv. Cika alkawari v. Gaskiya vi. Aiki tukuru vii. Alfahari da sana’a c. Rike Iyali d. Dabarun rikon iyali i. Rikon amana ii. Tabbatar da Ga iii. Biyan bukatu muhimmai iv. Gaskiya v. Kyautata dangantaka da cusa soyayya a tsakanin iyali vi. Makwabtaka ta gari e. Tattalin Kucfi: f. Dabarun tattalin kudi: i, ‘Isara yadda akc kashc su ii. Kaucc wa almubanaranci iii. Ajiya a banki iv. Ware kudi domin bukatun gida v, Kiyaye daukar kudi masu yawa g, Cudanya Da Zamantakcwa h. Dabarun Cudanya da Zamantakewa: i. Sanin hakkin mutane ii. Tsare mutunci iii, Akidar rayuwa ta gari iv. Sama wa kai kwarjini v. Zumunci vi. Ilaba-haba vii. Tausa da •in kai |
| Il. Ginshikin ginin al’umma | a. Sana’o’in llausawa b. Ma’anar sana’a c. Muhirnrnanctn sana’a. Misali; Dogaro da kai. da Kare mutunci, da Sarnun abin masarufi, da llana zaman banza, da Samar da aiki, da Koyar da sana’a, da Elabaka tattalin arziki, da Kyautata hulda da juna d. Ire-iren sana’o’i i. Noma da kiwo ii. Aski da kitso iii. Rini iv. etra da gursimeti v. Dukanci vi. Gini vii. Walda viii. Kafinta ix. Kanikanci x. Zayyana xi. Zanen kwarya xii. Dinki | ||
| III. Dabi’u da al ‘adu | a. Ma’anar Miyagun Kwayoyi b. Illar shan miyagun kwayoyi c. Bayanin miyagun kwayoyi: i. Wiwi ii. Giya iii. Sholusho d. Bayanin Magunguna masu amfani, amma idan an wucc ka’ida su zama illa. Misali: i. Baliyan ii. Penagan iii. Aji garau e. Bayanin illolin shan miyagun kwayoyi da wacfanda aka wuce ka’ida: i. Hauka ii. Lalata rayuwa iii. Cututtuka iv. Fita daga cikinjama’a v. Kdaitaka vi. Kisa | ||
| IV. Sauye sauyen da suka shafi al adu | a. Ma’anar Sauyin al ‘adu b. Bayanin sauye-sauyen al’adu. c. Sauye-sauyen al ‘adu a game da: i. Fannin ilmi ii. Cinikayya da kasuwanci iii. Sana’o’i da sababbin sana’o’i na zamani kamar noma da abinci da: iv. Bukukuwa v. Tufafi vi. Zamantakewa vii. Sarauta | ||
| V. Bukukuwan gargajiya | a. Ma’anar bukukuwan gargajiya b. Bayanin bukukuwan gargajiya c. Ire-iren Bukukuwan gargajiya kamar bukin: i. Aure ii. Suna iii. Sallah iv. Takutaha v. Sallar gani d. Muhimmancin bukukuwa. | ||
| VI. Kayayyakin al adu | a. Zane Da Kwalliya Da Tufafin Hausawa b. Zane: i. Na kwarya ii. Na tukunya iii. Na gida (Dagi. makuba) iv. Na tufafi (kwado-da- linzami, sirfani, kufta, alkyabba, abaya) c. Bayanin Zane: i. Na kwarya ii. Na tukunya iii. Na gida iv. Na tufa d. Ire-iren tufafin Hausawa e. Rukunan mutane dangane da amfani da tufafi. | ||
| VII. Dabi’u da al’adu | a. Ibada b. Ma’anar ibada c. Ire-iren ayyukan ibada: i. Sallah ii. Azumi iii. Zakka iv. Haji/ziyara v. Sada zumunci vi. Sadaka vii. Kyauta viii.Tarbiyya ix. Mu’amala d. Muhimmancin ibada. Misali; Karfafa imani da Kyautata mu’amala da Samun tarbiyya : Aikata ayyuka nagari da Kauce wa miyagun ayyuka da Gina al ‘umma ta ari | ||
| VIII.Ginshikin ginin al ‘umma | a. Shugabanci b. Ma’anar Shugabanci c. Ire-lren shugabanci: i. Shugabancin gida ii. Shugabancin gari iii. Shugabancin kasa iv. Shugabancin addini v. Shugabancin sana’ a vi. Shugabancin gwamnati (matakai) vii. Shugabancin karamar hukuma, jiha da kasa. d. Muhimmancin shugabanci. Misali; Jagoranci da Gudanar da mulki da Tabbatar da bin doka da Tabbatar da adalci da Tabbatar da zaman lafiya da Ci-gaban al’umma da Girmama juna da Tsaro (tsaron Iafiya da kasa da kuma dukiya) e. Hawa uku na mulki: i. Bangaren zartarwa ii. Bangaren dokoki (majalisa) iii. Ban n shari’a | ||
| IX. Hanyoyin samar da arziki | a. Neanar hanyoyin samar da arziki b. Hanyoyin samar da arziki: i. Kiwon zamani — Dabbobi (tumaki, awaki, shanu da zomo), tsuntsaye (kaji, jimina, agwagwa da dinya),kifi ii. Noman Iambu da ‘ya’yan itace iii. Sarrafa kayan abinci iv. Sana’o’in hannu kamar, gyaran wayar hannu ko kananan kerekere ko ayyukan sadarwa na komfuta. c. Cinikayyar zamani: i. Safararkaya a gida da ketare ii. Sayen hannunjari iii. Hacfin gwiwa iv. Kafa kamfani d. Bayanin jerin hanyoyin samar da | ||
| X. Oabi’u da al ‘adu | a. Tsaro b. Ma ‘anar tsaro c. Nau’o’in tsaro kamarna i. kai ii. gida iii. harkar mu’amala iv. gari v. kasa d. Bayanin Nau’o’in tsaro e. Hukumomin tsaro i. Yan sanda ii. Sojojin — (kasa, ruwa, sama) iii. Kwastan iv. Jami’an shiga-da-fice v. Jamł’an asłri vi. Jami’an kurkuku f. Shawarwari game da tsaro i. Sa fitulu ii. Sa kofofi da tagogi masu inganc iii. Ajiye kucfi a banki iv. Abokai na gari v. Tsantseni wajen kar6ar rance a banki vi. Sirrin bayanan kai rahoton vii. miyagun ayyuka ga ‘yan sanda viii. Guje wa wani kunshi a hanya ix. Sa ido baki | ||
| XI. Kare — Saye | a. Ma’anar kare-saye b. Hakkokin mai saye,’kare-saye c. Nauyin da suke kan mai saya i. Hakkin samun biyan bukata ii. Hakkin rashin illa ga lafiya iii. Hakkin samun bayani iv. Hakkin zabi v. Hakkin kai kuka vi. Hakkin samun ilmin kare-saye vi. Hakkin kai kara | ||
| XIl. Keta Haddi | a. Nta’anar Reta Haddi (cuta da ein tarafin mutane) b. Misalan Keta lladdi: i. Satar mutane ii. Safarar mutane iii. Gallaza wa ko atabtar da yara iv. Gallan mata c. Bayantn misalan keta haddin Mutane | ||
| HAUSA L2 | |||
| S/N | THEME | TOPIC | OBJECTIVES |
| 1 | HARSHE | I.Makaranta da gida da asibiti | a. Kalmomł da suka danganci makaranta da gida da xsibiti. b. Saukakan jimloli game da makaranta da gida da xsibitl |
| II. Nema alfarma da tuyar da | a. Bayani danganc da mutane da wurare kamar; bisa da Karfxshi da baya- Da kuma kalmomin mukam kamar, Gwamna da Sarki da Hakimi, da Mai unguu a b. Kalmomłn neman taimako ko alfarma kamar Don Allah; Don Manzon Allah; daure; yi hafuri d.s_ | ||
| III. Umami | a Kalmomin umumi karnar; tafi da zo da zauna da ds. | ||
| IV. Gajerun | a. Gajerun labarai da suka kunshi kalmomi na b. Karanta da rubuta gajerun labarai. | ||
| V. Saukakkan kalmorin awo | Kalmomin da suke nuna adadin abu ko wasu kama buhu tara; mutane biyar; wake kwano biyu; ruwa tulu-tulu ds | ||
| VII. Tafiye-Tafiye | a. Kalmomłn da suka danganci tafiye-tafiye kamar hanya da mota da fasinja da direba d.s. b. Tantance tafiye-tafiye ta jirgin kasa ko ta jirgin ruwa ko ta mota. c. Abubuwan da suka danganci jirgin ruwa da na sama da mota.a. | ||
| VIII. Launi | Sunaytn launuka: kamar kore da ja da fari da baki d.s. | ||
| IX. Sifofi da | Kalrnomi masu nuna siffa; wani ko wani abu kamar. baki da fari da rawaya da kewayaye da mai kusurwa ds. | ||
| X. Ruhltun wasika da insha’i | a. Rubutun wasifa zuwa ga abokai da iyaye. b. Rubutun insha’i a kan wasu sanannun | ||
| 2 | ADABI | I. Saukakan wakoki da wasanm | a. Wakokin yara da wasanni b. Wakokin baka |
| Il. Saukakan zaurance da karin ma | a. Ma’anar zaurance da Karin Magana b. Misalan zaurance da Karin Magana | ||
| 3 | AVADU | I. Gaisuwa | a. Gaisuwar Hausa b. Ire-iren gaisuwa; kamar ta safe da rana da ta yamma da ta mutuwa da ta rashin lafiya. d-s. c. Yadda ake amsa gaisuwa |
| Il. Sunayen abubuwa | Sunayen abubuwa da suka danganci muhalli da mutane da sassanjikin ‘fin ‘Adam da dabbobi. | ||
| III. Halin dajlki yake ciki | Kalmomin da suka danganci halin da jiki yake ciki kamar yunwa da kishirwa, rashm lafiya da gajiya da kuma halin da mutum yake ciki kamar jin dadi ko bakin ciki ko tsoro ko basin rai. | ||
| IV. Alkaluma da kidaya | a. Alkaluman kidaya daga cfaya zuqa dan. Da kuma kidaya daga daya zuwa tare. Daruruwa tare da dori zuwa dubu. b. Tarawa da (febewa daga (Eya zuwa goma (1 – 10). c. Kidayar jerantawa; kamar na Sa. na biyu. d. Kidayar kasaru•, kamar 1/2: da 1/3 d.s. | ||
| V. Abinci da far cin abinci- | a. Ire-iren abincin Hausawa b. Ya ‘yan itatuwa c. Dabi ‘un cin abrnci da sha kamar; ci da sha. da tauna da hacty•a da lasa d.s. d. Dabi ‘un girke-girke kamar suya ko gasawa ko dafawa ds. e. Da’ar cin abinci kamar yadda ake zaman cin abinci da gayyato wani. f. Kayan girka ablnci kamar tukunya da kasko da tanda des. g. Kayan cin abinci; ludayi da koko da kwano da akushi d.s. h. Sana ‘o’i da suka danganci samar da abinci kamar. noma da farauta da su des. | ||
| VI. Sutura da da’ar sa | a. Ire-ircn sutura: kamar na man da na mata. b. Yadda ake sanya su. | ||
| VII. Lokuta | a. Lokutan shekara da yanayi b. Lokutan agogo c. Ranakun mako da watanni d. Lokutan yanayi kamar, bazara zafi da damina d.s. e. Kalmomin da ke nuna lokacin aiki (wanda ya shude; da mai ci da mai zuwa). f. Nuna Iokuta na gargajiya kamar carar zakara da rana d.s. | ||
| VIII. Sayt da sayama | a. Yadda ake ciniki b. Sunayen kayan masarufi c. Wuraren saye da sayarwa (kasuwa da shaguna da kantuna) | ||
| IX. Al’adun Aure | a. Matakai na aure b. Yin aure c. Ire-iren aure d. Al’adun aure | ||
| X. Al’adun Halhuwa | a. Shirye-shirye da ake Yi kafin haihuwa b. Yadda ake kula da mai jego | ||
| XI. Bukukuwa da al’adun gargajiya | a. Takaitaccen bayani a kan wasu bukukuwa da al’adun gargajiya guda uku b. Kalmomin da suka dan ance su. | ||
Other Syllabus
- BECE Syllabus For Basic Science and Technology 2026/2027 & Textbooks
- BECE Mathematics Syllabus 2026/2027 & Textbooks
- BECE Syllabus 2026/2027 for All Subjects (Junior WAEC Syllabus)
- ICAN Syllabus for All Levels – Download Free PDF
- NABTEB Syllabus 2026/2027 For All Subjects
- BECE History Syllabus 2026/2027 & Textbooks
- BECE Syllabus for National Values Education 2026/2027 & Textboosk
- BECE Prevocational Studies Syllabus 2026/2027 & Textbooks
- BECE Cultural and Creative Arts (CCA) Syllabus 2026/2027 & Textbooks
- BECE Syllabus For Basic Science and Technology 2026/2027 & Textbooks
BECE Hausa Textbooks 2026/2027
- Prose
- Funtua MSG, Gogan Naka, NNPC.
- Bello A.M, Gandoki, NNPC.
- Drama
- Bambale. M.B.Kukan Kurciya, NNPC
- Dembo U. Wasannin Yara, NNPC.
- Poetry
- Gwararn. H. et.al, Alkalami A Hannun, NNPC.
- Selected Poems
- Wakar Ta Aziyar Tafawa Balewa de Sardauna
- Wakar Bude Kos a Tsohuwar Laburare
- Wakar Kidaya (San-san) 1972
- Wakar Mu Ci Da Kasarmu
- Wakar Shirin Tuki Hannun Dama
- Wakar Gidan Abdu Bako zu(Zoo)
- Supplementary Books Hausa L1
- Zarruk. M.R. et al, Sabuwar Hanyar Nazarin Hausa 1-3
- Galadanci M.K.M. et-al, Hausa Don Kananan Makarantun Sakandare 1-3, Longman Nigeria.
- Selected Books for Hausa L2
- Junai et-al, Koyon Hausa 1, 2 & 3, UPL,