BECE Hausa Syllabus 2026/2027 & Textbooks

The BECE Hausa Syllabus 2026/2027 & Textbooks (Junior Secondary School 1-3) designed by the NERDC cover comprehensive language skills, literature, and culture. Key areas include reading comprehension (gaba da sauti), grammar (nahawu), composition (rubutu), oral skills (sauraro da magana), and Hausa literature/poetry (litattafai da wakoki), focusing on developing proficiency in reading, writing, and understanding the language.

The BECE Hausa syllabus aims to foster proficiency in the Hausa language, culture, and literature for JSS3 students. It focuses on developing communicative competence in reading, writing, and listening, alongside an understanding of grammar, oral tradition, and the appreciation of Hausa cultural heritage, preparing students for senior secondary education

Marking Guide

The BECE Hausa exam consists of two main sections: Objective (Paper 1) and Theory/Essay (Paper 2), testing language proficiency, literature (prose, poetry, drama), and culture. It is a mandatory Nigerian Language subject, with grades ranging from A (Distinction) to C (Lower Credit).

DOWNLOAD PDF

BECE Hausa Syllabus 2026/2027 & Textbooks

BASIC EDUCATION CERTIFICATE EXAMINATION (BECE)
HAUSA SYLLABUS
HAUSA L1
S/NTHEMETOPICOBJECTIVES
1HARSHEl. Jimla tsarin sassaukar jimlaa. Ma’anar jimla a takaice
b. Bayanin sassan sassaukar jimla
c. Ambato kalmomi cikin kowane sashe
na sassaukar jimla.
II. Tsarin tsattsaurar jimlaa. Ma’anar tsattsaurar jimla a takaice
b. Bayanin fasalin tsattsaurar jimla
c. Ire-iren tsattsaurar jimla;jimlar
umurni da ta tamba
III. Rukunina. Ma’anar rukunonin kalmomi
b. Rukunin Kalmomi
i. Suna
ii. Wakilin suna
iii. Aikatau
iv, Sifa
v. Bayanau

c. Misalan rukunonin kalmomi
IV. Ginin kalmomia. Ma ‘anar ginin kalma
b. Jinsi:
i. Tamata (mace)
ii. Namiji

c. Adadi:
i. Tilo
ii. Jam’i
V. Nau’o’in jimlolia. Ma’anar jimla
b. Ire-iren jimla:
i. Jimlar Bayani
ii. Jimlar Tambaya
iii. Jimlar Umumi
iv. Jimlar Korewa

c. Bambanci tsakanin nau’o’in Jimloli,
i. Kalma ta jimlarumumi —tafi!, zauna!,
zo!
ii. Kalmar tambaya cikin jimlar tambaya
-Me Ali ya saya?, Wa ya sa ?,
Wa mari Binta?
VI. Furucia. Ma’anar Funıcİ
b. Gab0bin furuci
i. Lebba
ii. Hakora
iii. Harshe
iv. Hanka
v. Ganda
vi. Hancfa
vii. Makogwaro
VII. Bayyana yadda ake
samar da sautin furuci
Samar da sautin furuci:
i. Gab0bin masu motsi. Misali
(Harshe, lebe,) d.s.
ü. Gab0bin marasa motsi. Misali
(banka, ganda, dasashi, hanth) d.s.
VIII. Amına fahimtaa. Karanta labari a bayyane
b. Ma’anar auna fahimta
c. Bayanin muhimman kalmomi
d. Karanta labari a zuci
e. Amsa tambayoyin labari
f. Nau-‘o’in jawaban auna fahimta
g. Na wayar da kai:
i. Game da HIV
ii. Game da muhalli
iii. Game da shan miyagun kwayoyi
iv. Game da tsaro
v. Game da abubuwa masu tasowa a

h. Na fasaha da kirkire-kirkire
Fasahar komfuta da sadarwa
i. Zaman lafiya a kasa, kare mutunci da
hakkin masu sa
IX. Fassaraa. Ma’anar Faşsam
b. ire-iren Fassara
i. Ta baka (tafinta);
ii. Ta rubutu
iii. Mai ‘yanci
iv. Maraş ‘yanci

c. Fassarar Jimloli da gajenm jawabai
X. Insha’ia, Ma’anar insha’i
b. Ire-iren insha’i
i. Na Siffantawa;
ii. Na Labari;
iii. Na Muhawara;
iv. Na Bayyanawa;
v. Na Tadillira;
vi. Na Karin-magana;
vii. Na Rubutun wasika

c. Bayanin Nau’o’in Insha’i
Xl. Sigar insha’ia. Sigar Insha’i
b.Tantance sigar insha ‘i

i. Gabatarwa
ii. Ganga/Ginshiki/Gundari
iii. Kammalawa.
XII. Rubutun wasikaa. Ire-lren wasika
b. Fasalin rubutun wasika
c. Bayanin wasikar ma’aikata ta neman
aiki
XIII. Ka’idojina. Ma’anar ka’idojin rubutu
b. Tantance alamomin rubutu
c. Amfani da alamomin rubutu
d. Wuraren hada kalmomi
i. Kowanne ba Kowan ne ba
ii. Nakan ba Na kan ba
iii. Yana ba Ya na ba

e. Wuraren raba kalmomi
i. Za ta ba Zata ba
ii. b shi ba Za.shi ba
iii. Rigarsarigarta ba Rigar sa/ rigarta ba,
d.s.
2I. Wasannin kwaikwayoa. Gajerun wasannin kwaikwayo
i. Ma’anar wasan kwaikwayo
ii. Bayani game da wasan kwaikwayo
iii. Shiryawa da aiwatarwa
iv. Darussan wasan kwaikwa o
II. Rubutattun wakokib. Gajerun Rubutattun Wakoki
i. Ma’anar Rubutacciyar waka.
ii. Karatungajerun rubutattun wakoki.
iii. Fito da zubi da tsarin wakoki.
iv. Ma’anar muhimman kalmomi.
v. Darussan wakoki.
III. Labaraic. Labarai masu tushen Karin magana
(zube)
i. Karatun labarai masu tushen karin
magana.
ii. Bayanin abubuwan da labarai suka
kunsa.
iii. Ma ‘anar muhimman kalmomi.
iv. Darussa daga labarai.
IV. Rubutaccena. Ma-anar Rubutaccen Adabi a saukake
b. Rukunonin Rubutaccen Adabi:
i. Zube
ii. Waka
iii. Wasan kwaikwayo

c. Bayanin Rukunonin Rubutaccen
adabi
i. Misalan Rukunonin rubutaccen adabi

d.Nazarin zaôaôôun littattafai
dangane da:
i. Jigo
ii. Salo da tsari.
iii. Taurari.
V. Zababbun rubutattun
kwaikwayo
a. Nazarin zababbun Rubutattun wasan
kwaikwayo dangane da:
i. Jigo
ii. Salo
iii. Zubi da tsari
iv. Bapnin wasan kwaikwayo
v. Taurari
VI. Zababbun rubutattun
wakoki
a. Nazarin zababbun Rubutattun Wakoki
dangane da:
i. Jigo
ii. Salo
iii. Zubi da tsari
iv. Ma’anar muhimman kalmomi
v. Bayanin wakar
VII. Zababbun rubutattun
tube
b. Nanrin zafrabbun nłbutattun zube
dangane da:
i. Jigo
ii. Salo
iii. Zubi da tsari
iv. Taurari
v. Bayanin labarin
VIII. Adabin Bakaa. Ma’anar Adabin baka b, Rukunonin
Adabin baka:
i. Wakokin bakn (na aiki, da na bukukuwa,
da na reno, da na dandali, d.s.)
ii. Tatsuniyoyi (ma’ana, muhalli, da
amfani, da darussa da (sari da misalai)
iii, Labarin gargajiya (ma’ana, da muhalli
da amfani da darussa da tsari da misalai)
iv. Zaurancc (ma’ana, amfani da tsari da
misalai)
v. Barkwanci (ma’ana, muhalli da amfani
da misalai)
vi. Wakokin makacfa (rabe-rabc, da jigo
da salo da tsari)
vii. Karin magana (ma ‘ana, ire-irc,
muhalli, amfani da misalai)
3AĽADUI.(Ginshikin ginin al ‘umma)
dabarun tafiyar da rayuwa
a. Rikon Sana’a
b. Dabarun rikon sana’a:
i. Kyautata sana’a
ii. Kawosabon salo
iii. Tsafta
iv. Cika alkawari
v. Gaskiya
vi. Aiki tukuru
vii. Alfahari da sana’a

c. Rike Iyali
d. Dabarun rikon iyali
i. Rikon amana
ii. Tabbatar da Ga
iii. Biyan bukatu muhimmai
iv. Gaskiya
v. Kyautata dangantaka da cusa soyayya a
tsakanin iyali
vi. Makwabtaka ta gari

e. Tattalin Kucfi:
f. Dabarun tattalin kudi:
i, ‘Isara yadda akc kashc su
ii. Kaucc wa almubanaranci
iii. Ajiya a banki
iv. Ware kudi domin bukatun gida
v, Kiyaye daukar kudi masu yawa g,
Cudanya Da Zamantakcwa
h. Dabarun Cudanya da Zamantakewa:
i. Sanin hakkin mutane
ii. Tsare mutunci
iii, Akidar rayuwa ta gari
iv. Sama wa kai kwarjini
v. Zumunci
vi. Ilaba-haba
vii. Tausa da •in kai
Il. Ginshikin ginin al’ummaa. Sana’o’in llausawa
b. Ma’anar sana’a
c. Muhirnrnanctn sana’a. Misali; Dogaro
da kai. da Kare mutunci, da Sarnun abin
masarufi, da llana zaman banza, da Samar
da aiki, da Koyar da sana’a, da Elabaka
tattalin arziki, da Kyautata hulda da juna
d. Ire-iren sana’o’i
i. Noma da kiwo
ii. Aski da kitso
iii. Rini
iv. etra da gursimeti
v. Dukanci
vi. Gini
vii. Walda
viii. Kafinta
ix. Kanikanci
x. Zayyana
xi. Zanen kwarya
xii. Dinki
III. Dabi’u da al ‘adua. Ma’anar Miyagun Kwayoyi
b. Illar shan miyagun kwayoyi
c. Bayanin miyagun kwayoyi:
i. Wiwi
ii. Giya
iii. Sholusho

d. Bayanin Magunguna masu amfani,
amma idan an wucc ka’ida su zama illa.
Misali:
i. Baliyan
ii. Penagan
iii. Aji garau

e. Bayanin illolin shan miyagun kwayoyi
da wacfanda aka wuce ka’ida:
i. Hauka
ii. Lalata rayuwa
iii. Cututtuka
iv. Fita daga cikinjama’a
v. Kdaitaka
vi. Kisa
IV. Sauye sauyen da suka
shafi al adu
a. Ma’anar Sauyin al ‘adu
b. Bayanin sauye-sauyen al’adu.
c. Sauye-sauyen al ‘adu a game da:
i. Fannin ilmi
ii. Cinikayya da kasuwanci
iii. Sana’o’i da sababbin sana’o’i na zamani
kamar noma da abinci da:
iv. Bukukuwa
v. Tufafi
vi. Zamantakewa
vii. Sarauta
V. Bukukuwan gargajiyaa. Ma’anar bukukuwan gargajiya
b. Bayanin bukukuwan gargajiya
c. Ire-iren Bukukuwan gargajiya kamar
bukin:
i. Aure
ii. Suna
iii. Sallah
iv. Takutaha
v. Sallar gani

d. Muhimmancin bukukuwa.
VI. Kayayyakin al adua. Zane Da Kwalliya Da Tufafin Hausawa
b. Zane:
i. Na kwarya
ii. Na tukunya
iii. Na gida (Dagi. makuba)
iv. Na tufafi (kwado-da- linzami, sirfani,
kufta, alkyabba, abaya)
c. Bayanin Zane:
i. Na kwarya
ii. Na tukunya
iii. Na gida
iv. Na tufa

d. Ire-iren tufafin Hausawa
e. Rukunan mutane dangane da amfani da
tufafi.
VII. Dabi’u da al’adua. Ibada
b. Ma’anar ibada
c. Ire-iren ayyukan ibada:
i. Sallah
ii. Azumi
iii. Zakka
iv. Haji/ziyara
v. Sada zumunci
vi. Sadaka
vii. Kyauta
viii.Tarbiyya
ix. Mu’amala
d. Muhimmancin ibada. Misali;
Karfafa imani da Kyautata mu’amala da
Samun tarbiyya :
Aikata ayyuka nagari da Kauce wa miyagun
ayyuka da Gina al ‘umma ta ari
VIII.Ginshikin ginin al ‘ummaa. Shugabanci
b. Ma’anar Shugabanci
c. Ire-lren shugabanci:
i. Shugabancin gida
ii. Shugabancin gari
iii. Shugabancin kasa
iv. Shugabancin addini
v. Shugabancin sana’ a
vi. Shugabancin gwamnati (matakai)
vii. Shugabancin karamar hukuma, jiha
da kasa.

d. Muhimmancin shugabanci. Misali;
Jagoranci da Gudanar da mulki da Tabbatar
da bin doka da Tabbatar da adalci da
Tabbatar da zaman lafiya da Ci-gaban
al’umma da Girmama juna da Tsaro
(tsaron Iafiya da kasa da kuma dukiya)
e. Hawa uku na mulki:
i. Bangaren zartarwa
ii. Bangaren dokoki (majalisa)
iii. Ban n shari’a
IX. Hanyoyin samar da arzikia. Neanar hanyoyin samar da arziki
b. Hanyoyin samar da arziki:
i. Kiwon zamani
— Dabbobi (tumaki, awaki, shanu da zomo),
tsuntsaye (kaji, jimina, agwagwa da dinya),kifi
ii. Noman Iambu da ‘ya’yan itace
iii. Sarrafa kayan abinci
iv. Sana’o’in hannu kamar, gyaran wayar
hannu ko kananan kerekere ko ayyukan
sadarwa na komfuta.

c. Cinikayyar zamani:
i. Safararkaya a gida da ketare
ii. Sayen hannunjari
iii. Hacfin gwiwa
iv. Kafa kamfani

d. Bayanin jerin hanyoyin samar da
X. Oabi’u da al ‘adua. Tsaro
b. Ma ‘anar tsaro
c. Nau’o’in tsaro kamarna
i. kai
ii. gida
iii. harkar mu’amala
iv. gari
v. kasa

d. Bayanin Nau’o’in tsaro
e. Hukumomin tsaro
i. Yan sanda
ii. Sojojin — (kasa, ruwa, sama)
iii. Kwastan
iv. Jami’an shiga-da-fice
v. Jamł’an asłri
vi. Jami’an kurkuku

f. Shawarwari game da tsaro
i. Sa fitulu
ii. Sa kofofi da tagogi masu inganc
iii. Ajiye kucfi a banki
iv. Abokai na gari
v. Tsantseni wajen kar6ar rance a banki
vi. Sirrin bayanan kai rahoton
vii. miyagun ayyuka ga ‘yan sanda
viii. Guje wa wani kunshi a hanya
ix. Sa ido baki
XI. Kare — Sayea. Ma’anar kare-saye
b. Hakkokin mai saye,’kare-saye
c. Nauyin da suke kan mai saya
i. Hakkin samun biyan bukata
ii. Hakkin rashin illa ga lafiya
iii. Hakkin samun bayani
iv. Hakkin zabi
v. Hakkin kai kuka
vi. Hakkin samun ilmin kare-saye
vi. Hakkin kai kara
XIl. Keta Haddia. Nta’anar Reta Haddi
(cuta da ein tarafin mutane)
b. Misalan Keta lladdi:
i. Satar mutane
ii. Safarar mutane
iii. Gallaza wa ko atabtar da yara
iv. Gallan mata

c. Bayantn misalan keta haddin
Mutane
 HAUSA L2
S/NTHEMETOPICOBJECTIVES
1HARSHEI.Makaranta da gida da asibitia. Kalmomł da suka danganci makaranta da
gida da xsibiti.
b. Saukakan jimloli game da makaranta da
gida da xsibitl
II. Nema alfarma da tuyar daa. Bayani danganc da mutane da wurare kamar;
bisa da Karfxshi da baya- Da kuma kalmomin
mukam kamar, Gwamna da Sarki da Hakimi,
da Mai unguu a
b. Kalmomłn neman taimako ko alfarma kamar
Don Allah; Don Manzon Allah; daure; yi hafuri
d.s_
III. Umamia Kalmomin umumi karnar; tafi da zo da zauna
da ds.
IV. Gajeruna. Gajerun labarai da suka kunshi kalmomi na
b. Karanta da rubuta gajerun labarai.
V. Saukakkan kalmorin awoKalmomin da suke nuna adadin abu ko wasu
kama buhu tara; mutane biyar; wake kwano
biyu; ruwa tulu-tulu ds
VII. Tafiye-Tafiyea. Kalmomłn da suka danganci tafiye-tafiye
kamar hanya da mota da fasinja da direba d.s.
b. Tantance tafiye-tafiye ta jirgin kasa ko ta
jirgin ruwa ko ta mota.
c. Abubuwan da suka danganci jirgin ruwa da
na sama da mota.a.
VIII. LauniSunaytn launuka: kamar kore da ja da fari da
baki d.s.
IX. Sifofi daKalrnomi masu nuna siffa; wani ko wani abu
kamar. baki da fari da rawaya da kewayaye da
mai kusurwa ds.
X. Ruhltun wasika da insha’ia. Rubutun wasifa zuwa ga abokai da iyaye.
b. Rubutun insha’i a kan wasu sanannun
2ADABII. Saukakan wakoki da
wasanm
a. Wakokin yara da wasanni
b. Wakokin baka
Il. Saukakan zaurance da
karin ma
a. Ma’anar zaurance da Karin Magana
b. Misalan zaurance da Karin Magana
3AVADUI. Gaisuwaa. Gaisuwar Hausa
b. Ire-iren gaisuwa; kamar ta safe da rana da ta
yamma da ta mutuwa da ta rashin lafiya. d-s.
c. Yadda ake amsa gaisuwa
Il. Sunayen abubuwaSunayen abubuwa da suka danganci muhalli
da mutane da sassanjikin ‘fin ‘Adam da dabbobi.
III. Halin dajlki yake cikiKalmomin da suka danganci halin da jiki yake
ciki kamar yunwa da kishirwa, rashm lafiya da
gajiya da kuma halin da mutum yake ciki kamar
jin dadi ko bakin ciki ko tsoro ko basin rai.
IV. Alkaluma da kidayaa. Alkaluman kidaya daga cfaya zuqa dan. Da
kuma kidaya daga daya zuwa tare. Daruruwa
tare da dori zuwa dubu.
b. Tarawa da
(febewa daga (Eya zuwa goma (1 – 10).
c. Kidayar jerantawa; kamar na Sa. na biyu.
d. Kidayar kasaru•, kamar 1/2: da 1/3 d.s.
V. Abinci da far cin abinci-a. Ire-iren abincin Hausawa
b. Ya ‘yan itatuwa
c. Dabi ‘un cin abrnci da sha kamar; ci da sha.
da tauna da hacty•a da lasa d.s.
d. Dabi ‘un girke-girke kamar suya ko gasawa
ko dafawa ds.
e. Da’ar cin abinci kamar yadda ake zaman cin
abinci da gayyato wani.
f. Kayan girka ablnci kamar tukunya da kasko da
tanda des.
g. Kayan cin abinci; ludayi da koko da kwano da
akushi d.s.
h. Sana ‘o’i da suka danganci samar da abinci
kamar. noma da farauta da su des.
VI. Sutura da da’ar saa. Ire-ircn sutura: kamar na man da na mata.
b. Yadda ake sanya su.
VII. Lokutaa. Lokutan shekara da yanayi
b. Lokutan agogo
c. Ranakun mako da watanni
d. Lokutan yanayi kamar, bazara zafi da damina
d.s.
e. Kalmomin da ke nuna lokacin aiki
(wanda ya shude; da mai ci da mai zuwa).
f. Nuna Iokuta na gargajiya kamar carar zakara
da rana d.s.
VIII. Sayt da sayamaa. Yadda ake ciniki
b. Sunayen kayan masarufi
c. Wuraren saye da sayarwa (kasuwa da shaguna
da kantuna)
IX. Al’adun Aurea. Matakai na aure
b. Yin aure
c. Ire-iren aure
d. Al’adun aure
X. Al’adun Halhuwaa. Shirye-shirye da ake Yi kafin haihuwa
b. Yadda ake kula da mai jego
XI. Bukukuwa da al’adun
gargajiya
a. Takaitaccen bayani a kan wasu bukukuwa da
al’adun gargajiya guda uku
b. Kalmomin da suka dan ance su.

Other Syllabus

BECE Hausa Textbooks 2026/2027

  • Prose
  • Funtua MSG, Gogan Naka, NNPC.
  • Bello A.M, Gandoki, NNPC.
  • Drama
  • Bambale. M.B.Kukan Kurciya, NNPC
  • Dembo U. Wasannin Yara, NNPC.
  • Poetry
  • Gwararn. H. et.al, Alkalami A Hannun, NNPC.
  • Selected Poems
  • Wakar Ta Aziyar Tafawa Balewa de Sardauna
  • Wakar Bude Kos a Tsohuwar Laburare
  • Wakar Kidaya (San-san) 1972
  • Wakar Mu Ci Da Kasarmu
  • Wakar Shirin Tuki Hannun Dama
  • Wakar Gidan Abdu Bako zu(Zoo)
  • Supplementary Books Hausa L1
  • Zarruk. M.R. et al, Sabuwar Hanyar Nazarin Hausa 1-3
  • Galadanci M.K.M. et-al, Hausa Don Kananan Makarantun Sakandare 1-3, Longman Nigeria.
  • Selected Books for Hausa L2
  • Junai et-al, Koyon Hausa 1, 2 & 3, UPL,

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *